2 Tar 4:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya yi kwatarniya kewayayyiya ta zubi, kamu goma daga gāɓa zuwa gāɓa, tsayinsa kuwa kamu biyar ne, da'irarsa kuwa kamu talatin.

2 Tar 4

2 Tar 4:1-11-16