2 Tar 4:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya yi bagade na tagulla, tsawonsa kamu ashirin ne, fāɗinsa kuma kamu ashirin, tsayinsa kuwa kamu goma.

2 Tar 4

2 Tar 4:1-11-16