2 Tar 36:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yehoyakim yana da shekara ashirin da biyar sa'ad da ya ci sarauta. Ya yi shekara goma sha ɗaya yana sarauta a Urushalima. Ya aikata mugunta a gaban Ubangiji Allahnsa.

2 Tar 36

2 Tar 36:1-14