2 Tar 36:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sarkin Masar ya naɗa Eliyakim, ɗan'uwansa, sarki a Yahuza da Urushalima. Ya sa masa sabon suna Yehoyakim. Amma Neko ya ɗauko Yehowahaz ɗan'uwan Eliyakim ya kai shi Masar.

2 Tar 36

2 Tar 36:1-14