2 Tar 36:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji kuwa ya iza Sairus Sarkin Farisa a shekarar da ya ci sarauta, domin a cika maganar da Ubangiji ya faɗa wa Irmiya. Sai ya yi shela a dukan ƙasar mulkinsa, aka kuma rubuta shelar.

2 Tar 36

2 Tar 36:19-23