2 Tar 36:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

don maganar ta cika wadda Ubangiji ya faɗa ta bakin Irmiya, har lokacin da ƙasar take shan hutawar asabatanta na zamanta kango har shekara saba'in, ta kiyaye asabatai.

2 Tar 36

2 Tar 36:13-23