2 Tar 36:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Suka ƙone Haikalin Allah suke rushe garun Urushalima, suka ƙone dukan fādodinta, suka lalatar da dukan kayanta masu daraja.

2 Tar 36

2 Tar 36:17-23