2 Tar 36:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya kwaso dukan kayayyakin da suke a Haikalin Allah, manya da ƙanana, da dukiyar da take a Haikalin Allah, da ta sarki, da ta sarakunansa ya kai su Babila.

2 Tar 36

2 Tar 36:9-23