2 Tar 34:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da suke fitowa da kuɗin da aka kawo a Haikalin Ubangiji, sai Hilkiya firist ya gāno littafin Shari'ar Ubangiji wanda aka bayar ta hannun Musa.

2 Tar 34

2 Tar 34:8-19