2 Tar 34:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Su ne shugabannin masu ɗaukar kaya, suke kuma nuna wa kowane ma'aikaci irin aikin da zai yi, waɗansu daga cikin Lawiyawa, magatakarda ne, da ma'aikatan hukuma, da masu tsaron ƙofofi.

2 Tar 34

2 Tar 34:5-22