2 Tar 32:30 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Hezekiyan nan kuwa ya datse ruwan da yake gangarawa daga kogin Gihon, ya karkatar da su su gangara zuwa wajen yammacin birnin Dawuda. Hezekiya ya arzuta da dukan ayyukan da ya yi.

2 Tar 32

2 Tar 32:26-33