2 Tar 32:29 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya kuma giggina wa kansa birane, yana da garkunan tumaki da na awaki, da na shanu a yalwace. Gama Allah ya mallakar masa da abubuwa masu yawa.

2 Tar 32

2 Tar 32:26-31