2 Tar 31:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Aka rubuta firistoci tare da dukan ƙananan 'ya'yansu, da matansu, da 'ya'yansu mata da maza, dukansu gaba ɗaya, gama da zuciya ɗaya suka tsarkake kansu.

2 Tar 31

2 Tar 31:15-21