2 Tar 31:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Aka kuma rubuta firistoci bisa ga gidajen kakanninsu, na wajen Lawiyawa kuwa, tun daga mai shekara ashirin zuwa sama, bisa ga matsayinsu, ta yadda aka karkasa su.

2 Tar 31

2 Tar 31:10-21