2 Tar 29:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Don haka Ubangiji ya yi fushi da Yahuza da Urushalima, ya sa suka zauna da tsoro, abin banmamaki, abin ba'a kamar yadda kuke gani da idanunku.

2 Tar 29

2 Tar 29:2-12-14