2 Tar 29:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sun kuma rurrufe ƙofofin shirayi suka kashe fitilu, sun daina ƙona turare ko miƙa hadayun ƙonawa a Wuri Mai Tsarki ga Allah na Isra'ila.

2 Tar 29

2 Tar 29:3-11