2 Tar 29:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ya ce musu, “Ku ji ni, ya ku Lawiyawa. Ku tsarkake kanku yanzu, ku kuma tsarkake Haikalin Ubangiji Allah na kakanninku, ku kawar da ƙazantar da yake a Wuri Mai Tsarki.

2 Tar 29

2 Tar 29:1-6