2 Tar 29:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ya shigo da firistoci da Lawiyawa, ya tara su a filin da yake wajen gabas.

2 Tar 29

2 Tar 29:1-8