2 Tar 29:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Hezekiya ya ci sarauta sa'ad da yake da shekara ashirin da biyar. Ya yi mulki shekara ashirin da tara a Urushalima. Sunan tsohuwarsa Abaija, 'yar Zakariya.

2 Tar 29

2 Tar 29:1-10