2 Tar 28:27 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ahaz ya rasu, suka binne shi cikin birnin Urushalima, amma ba su kai shi hurumin sarakunan Isra'ila ba. Hezekiya ɗansa ya gāji gadon sarautarsa.

2 Tar 28

2 Tar 28:20-27