2 Tar 26:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Azariya kuwa ya tafi ya yi yaƙi da Filistiyawa, ya rushe garun Gat, da na Yamniya, da na Ashdod. Ya giggina birane a ƙasar Ashdod, da waɗansu wurare na Filistiyawa.

2 Tar 26

2 Tar 26:1-7