2 Tar 26:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya mai da hankalinsa ga bin Ubangiji a kwanakin Zakariya, wanda ya koya masa tsoron Allah. Dukan lokacin da yake bin Ubangiji, Allah ya wadata shi.

2 Tar 26

2 Tar 26:3-11