2 Tar 25:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amaziya kuwa ya ce wa annabin Allah, “To, me za mu yi yanzu game da azurfar da muka ba sojojin Isra'ila?”Sai annabin Allah ya amsa ya ce, “Ubangiji yana da iko ya ba ka fiye da haka.”

2 Tar 25

2 Tar 25:3-15