2 Tar 25:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma idan ka zaci ta wannan hanya ce za ka zama da ƙarfi don yaƙi, Allah zai kā da kai a gaban maƙiyi, gama Allah yana da iko ya yi taimako, ko kuwa ya ƙi.”

2 Tar 25

2 Tar 25:1-15