2 Tar 22:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da Yehu yake hukunta wa gidan Ahab, sai ya gamu da sarakunan Yahuza, da 'ya'yan 'yan'uwan Ahaziya, maza, suna yi wa Ahaziya hidima, sai ya karkashe su.

2 Tar 22

2 Tar 22:6-12