2 Tar 21:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Yoram ya wuce, shi da shugabannin sojojinsa tare da dukan karusansa. Sai ya tashi da dare ya fatattaki Edomawa waɗanda suka kewaye shi, shi da shugabannin karusansa.

2 Tar 21

2 Tar 21:5-15