2 Tar 21:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Har wa yau Edom ya tayar wa Yahuza. A wannan lokaci kuma Libna ta tayar wa mulkinsa, saboda Yoram ya rabu da bin Ubangiji Allah na kakanninsa.

2 Tar 21

2 Tar 21:1-19