2 Tar 21:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Suka zo suka faɗa wa Yahuza da yaƙi. Suka washe dukan dukiyar da aka samu a gidan sarki, suka tafi da ita. Suka kuma kwashe 'ya'yansa, da matansa, ba wanda aka bar masa, sai Ahaziya autansa.

2 Tar 21

2 Tar 21:9-18