2 Tar 21:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Ubangiji ya kuta Filistiyawa da Larabawan da suke kusa da Habashawa, su yi gāba da Yoram.

2 Tar 21

2 Tar 21:14-18