2 Tar 20:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

ya ce, “Ya Ubangiji, Allah na kakanninmu, kai ne Allah na cikin Sama, kai ne kuma kake mulkin dukan al'umman duniya. A gare ka iko da ƙarfi suke, don haka ba wanda ya isa ya jā da kai.

2 Tar 20

2 Tar 20:4-10