2 Tar 20:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Yehoshafat ya tsaya a gaban taron jama'ar Yahuza da na Urushalima, a Haikalin Ubangiji, a gaban sabuwar farfajiya,

2 Tar 20

2 Tar 20:4-15