2 Tar 2:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sarki Sulemanu ya ƙidaya dukan baƙin da suke a ƙasar Isra'ila, kamar yadda tsohonsa Dawuda ya yi. Yawan baƙin da aka samu sun kai dubu ɗari da dubu hamsin da uku, da ɗari shida (153,600).

2 Tar 2

2 Tar 2:7-18