2 Tar 2:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Mu kuwa za mu yanko maka dukan katakan da kake bukata a Lebanon, mu kawo maka su a kan gadajen fito ta hanyar teku, zuwa Yafa, domin ka kwashe ka kai Urushalima.”

2 Tar 2

2 Tar 2:10-18