2 Tar 19:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Yehu maigani, ɗan Hanani, ya fita domin ya tarye shi, ya ce wa sarki Yehoshafat, “Za ka taimaki mugu ka kuma ƙaunaci maƙiyan Ubangiji? Saboda haka hasalar Ubangiji za ta same ka.

2 Tar 19

2 Tar 19:1-6