2 Tar 18:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ya ce, ‘Zan tafi in zama ruhun ƙarya a bakin dukan annabawansa.’ Sa'an nan Ubangiji ya ce, ‘To, za ka ruɗe shi har ka yi nasara. Je ka, ka yi haka nan.’

2 Tar 18

2 Tar 18:19-31