2 Tar 18:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai wani ruhu ya zo ya tsaya a gaban Ubangiji, ya ce, ‘Ni zan ruɗe shi.’ Sai Ubangiji ya ce masa, ‘Ta ƙaƙa?’

2 Tar 18

2 Tar 18:12-27