2 Tar 17:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji kuwa yana tare da Yehoshafat saboda ya bi halin tsohonsa da ya yi da fari, bai kuwa nemi Ba'al ba.

2 Tar 17

2 Tar 17:1-11