2 Tar 17:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya sa sojoji a kowane birni mai kagara a Yahuza, ya kuma sa ƙungiyoyin sojoji masu tsaro a ƙasar Yahuza, da kuma a biranen Ifraimu waɗanda tsohonsa Asa ya ci da yaƙi.

2 Tar 17

2 Tar 17:1-7