2 Tar 17:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Na Biliyaminu kuma sarkin yaƙi shi ne Eliyada, gwarzo ne, yana shugabancin sojoji dubu ɗari biyu (200,000), 'yan baka da garkuwa.

2 Tar 17

2 Tar 17:15-19