2 Tar 17:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Mai biye da Yehohanan kuma shi ne shugaba Amasiya, ɗan Zikri, wanda ya ba da kansa don bauta wa Ubangiji, shi kuma yana shugabancin sojoji dubu ɗari biyu (200,000) gwarzaye.

2 Tar 17

2 Tar 17:11-18