2 Tar 15:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ya shigar da sadakar da shi da tsohonsa suka keɓe don Haikalin Ubangiji, wato azurfa, da zinariya, da kwanoni da tasoshi, da finjalai iri iri.

2 Tar 15

2 Tar 15:14-19