2 Tar 13:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ashe, ba ku sani ba, Ubangiji Allah na Isra'ila, ya ba da sarautar Isra'ila ga Dawuda, da 'ya'yansa maza har abada, ta wurin alkawarin gishiri?

2 Tar 13

2 Tar 13:1-13