2 Tar 13:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Abaija ya hau kan Dutsen Zemarayim, wanda yake a ƙasar Ifraimu mai tuddai, ya ce, “Ku kasa kunne gare ni, ya Yerobowam da dukanku Isra'ilawa.

2 Tar 13

2 Tar 13:1-13