2 Tar 12:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Rehobowam fa ya rasu, aka binne shi a birnin Dawuda. Abaija ɗansa ya gāji gadon sarautarsa.

2 Tar 12

2 Tar 12:10-16