2 Tar 12:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ayyukan Rehobowam, daga farko har zuwa ƙarshe an rubuta su a littafin tarihin annabi Shemaiya, da na Iddo maigani. Kullum yaƙi ne tsakanin Rehobowam da Yerobowam.

2 Tar 12

2 Tar 12:10-16