2 Tar 11:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai suka ƙarfafa mulkin Yahuza, suka tsare mutuncin Rehobowam ɗan Sulemanu har shekara uku. Suka yi shekara uku suna tafiya a tafarkin Sulemanu.

2 Tar 11

2 Tar 11:9-23