2 Tar 11:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma su waɗanda zuciyarsu take ga Ubangiji, Allah na Isra'ila, daga kowace kabilar Isra'ila, sukan bi Lawiyawa zuwa Urushalima domin su miƙa hadaya ga Ubangiji, Allah na kakanninsu.

2 Tar 11

2 Tar 11:8-23