2 Tar 10:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma ya ƙi yarda da shawarar da dattawan suka ba shi, ya nemi shawara daga wurin matasa waɗanda suka girma tare, masu yi masa hidima.

2 Tar 10

2 Tar 10:1-11