2 Tar 10:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Su kuwa suka ce masa, “Idan za ka nuna wa jama'ar nan alheri, ka daɗaɗa musu rai, ka kuma yi musu magana mai daɗi, za su zama barorinka har abada.”

2 Tar 10

2 Tar 10:6-15