2 Tar 10:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sarki bai kasa kunne ga jama'ar ba, gama wannan al'amari, Allah ne ya aukar da shi, domin ya cika maganar da ya faɗa wa Yerobowam ɗan Nebat, ta bakin Ahaija Bashilone.

2 Tar 10

2 Tar 10:12-19